Isa ga babban shafi
Wasanni

Kwankwadar kwayoyi masu kara kuzari a Tseren keke

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya yi magana ne akan gasar tseren keke ta Tour de France, gasa mafi girma a duniya a fagen tseren keke wacce aka fara a karshen makon nan. Sannan shirin ya duba batun matsalar kwankwadar kwayoyi masu kara kuzari da ake ganin matsalar ta yi kamari fiye da sauran wasanni a duniya.

Lance Armstrong, dan wasan da aka kwabe mai kambunansa saboda samunsa da laifin amfani da kwayoyi masy kara kuzari
Lance Armstrong, dan wasan da aka kwabe mai kambunansa saboda samunsa da laifin amfani da kwayoyi masy kara kuzari 路透社
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.