Isa ga babban shafi
Tour de France

Mark Cavendish ya lashe mataki na 5 a Tour de France

Mark Cavendish ya lashe gasar Tour De France mataki na biyar da aka kammala a tseren Kilomita 228.5 daga Cagne-sur-Mer zuwa Marseille. Cavendish, yana cikin zaratan ‘Yan tseren keke da ke haskawa a bana, domin ya lashe mataki 23 a baya, a gasar Tour de Faransa da ake gudanarwa karo na 100 a bana.

Mark Cavendish a tseren  Keke na Tour de France
Mark Cavendish a tseren Keke na Tour de France REUTERS/Jean-Paul Pelissier
Talla

Har yanzu  dan tseren Australia ne Simon ke sanye da doruwar riga. A Mataki na biyarna  tseren Keken, Cavendish wanda ke tuka keken kungiyar Omega-Pharma ya sha gaban Edvald Hagen na kungiyar Sky.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.