rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
  • An yi girgizan kasa kusa da inda Korea ta Arewa ta yi gwajin makami mai linzami
  • An sami girgizan kasa a Mexico city
  • Saudiya na bukin tuna ranar kafuwa kasa
  • 'Yan adawa a Faransa sun yi zanga-zangan nuna kyamar sabon tsarin kodago

Portugal Kwallon Kafa

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Ronaldo Dan wasan Karni a Portugal

media
Cristiano Ronaldo na Real Madrid REUTERS/Juan Medina

Bayan Cristiano Ronaldo ya karbi kyautar gwarzon dan wasan duniya a ranar Litinin, a yau Alhamis kuma Portugal ta karrama Cristiano a matsayin dan wasan karni a lokacin da hukumar kwallon kafar kasar ke bikin cika shekaru 100 da kafuwa. Kocin Chelsea ne Jose Mourinho aka ba kocin Karni a bikin da aka gudanar a Lisbon.


Ronaldo ya doke tsoffin zarantan Portugal Eusebio da Luis Figo wadanda suka yi fice a baya.