Isa ga babban shafi
Kwallon Kafa

An cafke Jami’an Catania akan Cogen wasa

‘Yan sandan Italiya sun cafke wasu jami’an kwallon kafa guda 7 kan zarginsu da cogen wasa domin taimakawa kungiyar Catania tsallakewa daga ficewa gasar Lig din kasar mataki na biyu. Zargin ya shafi shugabannin kungiyar Catania da wasu makarabansa wadanda aka yi wa daurin talala a gida.

Catania FC players in Seria B
Catania FC players in Seria B eurosport
Talla

Ana dai tuhumar jami’an ne da coge a wasanni biyar da Catania ta buga a kakar da ta gabata.

Matsalar cogen wasa dai ta yi kamari a Italiya domin ko a bara ‘Yan sanda sun cafke mutane kusan 30 akan badakalar cogen wasa a kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.