Isa ga babban shafi
Wasanni

Real Madrid ta lashe gasar kungiyoyin kwallon kafa ta Duniya

Kungiyar Real Madrid ta Samu nasarar lashe kofin gasar kwararrun kungiyoyin kwallon kafa na Duniya da ya gudana a birnin Japan.

Mai horar da Real Madrid Zinadine Zidane tare da Cristiano Ronaldo da kuma Sergio Ramos
Mai horar da Real Madrid Zinadine Zidane tare da Cristiano Ronaldo da kuma Sergio Ramos
Talla

Madrid ta samu nasarar ce bayan lallasa kungiyar Kashima Antlers dake wakiltar kasar ta Japan da kwallaye 4 da 2, inda Cristiano Ronaldo ya jefa kwallaye 3 Yayinda Karim Benzema ya jefa guda.

Wannan dai shi ne karo na biyu da kungiyar ta Real Madrid ke lashe kofin gasar cikin shekaru 3.

A satin da ya gabata kungiyar ta Real Madrid ta kafa sabon tarihin buga wasanni 35 a jere ba tare da an samu nasara a kanta ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.