rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Wasanni
rss itunes

Rawar da manyan 'Yan wasa ke takawa a Gabon 2017

Daga Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin Duniyar Wasanni ya yi sharhi ne akan gasar cin kofin Afrika da ake gudanarwa a Gabon kuma shirin ya fi mayar da hankali akan rawar da manyan 'Yan wasan Afrika ke takawa a gasar.

Gasar neman kofin zakarun Afirka a fagen Kwallon kafa na shekara ta 2018