Isa ga babban shafi
Wasanni

Yarinya 'yar shekara 7 ta yi bajinta a gasar tsere gudun dogon zango a Legas

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya maida hankali ne kan gasar tseren gudu na dogon zango, da ta gudana a birnin Legas da ke kudancin Najeriya. Zalika shirin ya kuma tattauna kan bajintar da wata karamar yarinya mai shekaru 7 kacal a duniya da ta fafata a gasar.

Yarinya 'yar shekara 7 da ta fafata a gasar tseren gudu na dogon zango a birnin Legas
Yarinya 'yar shekara 7 da ta fafata a gasar tseren gudu na dogon zango a birnin Legas
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.