Isa ga babban shafi
Wasanni

Haduwar Real Madrid da Juventus a gasar Zakarun Turai

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya yi sharhi kan haduwar da za a yi tsakanin Real Madrid da Juventus a gasar zakarun Turai wasan karshe. Juventus ta fitar da Monaco yayin da Real Madrid ta fitar da Atletico Madrid a zagayen kusa da karshe.

Cristiano Ronaldo dan wasan Real Madrid
Cristiano Ronaldo dan wasan Real Madrid Reuters/Sergio Perez
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.