Isa ga babban shafi
Wasanni

Fifa ta gina cibiyar wasanni da horas da kwallon kafa a Jamhuriyar Nijar

Wallafawa ranar:

A lokacin wata ziyara da ya kai a Jamhuriyar Nijar, shugaban Hukumar Kwallon Kafa a Duniya Fifa Gianno Infantino ya yi amfani da wannan damar domin kaddamar da wata babbar cibiya da ke kunshe da filin wasa da kuma sashen horas da wasan kwallon kafa da hukumar ta gina a birnin Yamai.Abdoulaye Issa ya yi mana dubi a game da wannan ziyara ta Infantino da kuma muhimman abubuwan da ya kaddamar a lokacin ziyarar ta ranar 28 ga watan fabarairun da ya wuce.

Khamis Saleh
Khamis Saleh © RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.