Isa ga babban shafi
Wasanni

Shirye-Shiryen Super Eagles don tunkrar gasar Cin Kofin Afirka {CHAN}

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni ya duba shirye-shiryen da kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles a Najeriya ke yi don tunkarar gasar cin kofin Nahiyar Afirka ta CHAN, Kana shirin ya kuma duba wasu batutuwan da suka shafi cinikin dan wasan kwallo mafi tsada a duniya Wato Neymar na Brazil.

Super Eagles na shirin gasar CHAN
Super Eagles na shirin gasar CHAN PIUS UTOMI EKPEI / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.