Isa ga babban shafi
Wasanni

Real Madrid ta lashe gasar Super Cup

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta lashe gasar Super Cup da hukumar kwallon kafar Turai ke shiryawa tsakanin zakarun kungiyoyi, bayan ta samu nasara akan Manchester United a fafatawar da suka yi a babban birnin Skopje na Macedonia.

Tambarin Real Madrid
Tambarin Real Madrid pixelstalk.net
Talla

Casemiro ne ya fara zura kwallon farko a ragar Manchester United a minti na 24 da saka wasa, kafin Isco ya kara ta biyu a minti na 52 bayan dawowa daga hutun rabin lokaci.

A minti na 62 ne Romelu Lukako ya farke wa Manchester United kwallo guda.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.