rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Wasanni
rss itunes

Ana zargin Minista Dalung da kawo cikas ga harkar wasanni a Najeriya

Daga Abdoulaye Issa

Ministan wasanni da yada al'adu na Najeriya Solmon Dalung ya musanta zargin da ke cewa daga lokacin da ya karbi ragamar jagorancin ma'aikatar ne kasar ta ke ci gaba da samun koma-baya a fagen wasanni.

A cikin wannan shiri na Duniyar Wasanni tare da Abdoulaye Issa, ministan ya bayyana wasu daga cikin muhimman abubuwa na ci gaba da Najeriya ta sama a fagen wasanni karkashin jagorancinsa.

An samu tsaiko wajen soma gasar cin kofin kwallon kafar kwararru ta Najeriya

Tababa da rashin tabbas sun mamaye zaben Messi a matsayin gwarzon FIFA

Kungiyoyin kwallon kafa a Nijar na fatan samun ci gaba a Duniyar kwallo

Yadda gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta nahiyar Afrika ke wakana a Morocco

Pillars ta lashe kofin kalubalen Najeriya na farko cikin shekaru 66

Sharhi kan yada wasar karshe ta gasar cin kofin Afrika za ta gudana a Masar