Isa ga babban shafi
Wasanni

Za mu lashe kofin duniya a Rasha- NFF

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wanna makon tare da Abdurrahma Gambo Ahmad ya tattauna ne game da jadawalin kasashen duniya 32 da za su fafata a gasar cin kofin duniya a Rasha a badi. Shirin ya tattauna da Hukumar Kwallon Kafar Najeriya wadda ta bayyana irin kintsawarta don ganin cewa ta kai ga gaci a gasar, yayin da hukumar ta NFF ta ce, a wannan karo za ta kawo kofin Najeriya.

Tawagar kwallon kafa ta Najeriya ta doke Argentina da ci 4-1 a wasan sada zumunta
Tawagar kwallon kafa ta Najeriya ta doke Argentina da ci 4-1 a wasan sada zumunta Mladen ANTONOV / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.