Isa ga babban shafi
Wasanni

An kammala gasar share-fagen kaka a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da gasar share-fagen shiga kakar wasanni da aka gudanar a jihar Kano da ke Najeriya. Manyan kungiyoyin da ke buga gasar firimiya ne suka fafata da juna, in da Kano Pillars mai masaukin baki ta yi nasarar lashe kofi. Kungiyoyin sun ce, sun shiga gasar ne don kintsawa babbar gasar firimiya mai zuwa.

An kammala gasae share-fagen shiga gasar firimiya ta Najeriya
An kammala gasae share-fagen shiga gasar firimiya ta Najeriya REUTERS/Mike Segar
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.