rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Wasanni
rss itunes

Nazari domin sake fasalta tsarin kokowa a Jamhuriyar Nijar

Daga Abdoulaye Issa

A Jamhuriyar Nijar,ana ci gaba da nazari domin tanttance hanyoyin kawo gyara dama fasalta tsarin kokowa a kasar.

Tun bayan  gangami na Damagaram ko Zinder, masu ruwa da tsaki a harakar kokowa a Nijar na iya kokarin su na gani an samu tsari kokowa ta ya dace.

A cikin shirin Duniyar wasanni Abdoulaye Issa ya dubo wasu daga cikin matsalollin dake hana ruwa gudu.

Hukumar Fenifoot zata samar da gidaje zuwa kungiyoyin Ligue a Nijar

Kalubalen da ke gaban Najeriya yayin shirin tunkarar gasar cin kofin duniya

Gasar neman kofin zakarun Afirka a fagen Kwallon kafa na shekara ta 2018