rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Wasanni
rss itunes

Kasuwar musayar yan wasa a yankin Turai

Daga Abdoulaye Issa, Abdurrahman Gambo Ahmad

A cikin Shirin Duniyar Wasanni Abdurrahman Gambo ya yo dubi ne kan tasirin kasuwar musayar yan wasa a yankin na Turai,ya kuma samu tattaunawa da masana harakokin wasannin kwallon kafa.

A daya wajen ya kuma duba irin wainar da ake tuyawa a Morocco dangane da gasar  cin kofin matasa dake taka leda  a gida.

Kasashen Afrika sun kammala wasannin neman cancantar zuwa gasar AFCON

Fifa na nazarin yiyuwar kara yawan kasashen da ke shiga gasar kofin duniya

Yadda rauni ke dakile yunkurin ‘yan wasa na kafa tarihi a duniyar kwallo

Yadda gasar tseren gudun yada kanin wani ta gudana a birnin Lagos

Gasar cin Kofin kwallon kafar Afrika na yan kasa da shekaru 20 a Nijar

Sake fasalta tsarin bayar da kyautar Ballon D'Or daga hukumar CAF