Isa ga babban shafi
Wasanni

Gasar cin kofin Turai na Uefa

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Duniyar wasanni,Abdurrahman Gambo ya duba mana halin da ake ciki dangane da batun tanttance kungiyoyi a gasar cin kofin Turai na UEFA.Nazari,sharhi tareda duba irin manyan kalubale da wasu daga cikin kungiyoyin zasu fuskanta,a wannan gasa na yankin Turai

Tambarin gasar cin kofin Turai na UEFA
Tambarin gasar cin kofin Turai na UEFA REUTERS/Jean Pierre Amet
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.