Isa ga babban shafi
Wasanni

Manyan kasashe sun fara nuna kansu kafin gasar kofin duniya

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne game da shirye-shiryen kasashen da za su fafata a gasar cin kofin duniya a bana a Rasha, in da tuni manyan kasashe kamar su Brazil da Argentina da Spain da Jamus suka fara nuna cewa, lallai da gaske suke a kinstsawarsu. Shirin ya kuma yi nazari kan irin rawar da ake fatan kasashen Afrika su taka a gasar ta cin kofin duniya.

A ranar 14 ga watan Yuni mai zuwa ne za a fara gudanar da gasar cin kofin duniya a Rasha
A ranar 14 ga watan Yuni mai zuwa ne za a fara gudanar da gasar cin kofin duniya a Rasha REUTERS/Maxim Shemetov
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.