Isa ga babban shafi
Wasanni

Plateau United na fuskantar kalubale a gasar CAF

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan gasar cin kofin kalubale ta hukumar kwallon kafar Afrika, wato CAF da ake ci gaba da gudanarwa a biranen Afrika. Shirin ya yi nazari na musamman game da irin kalubalen da ke gaban 'yan wasan Plateau United duk da cewa ta doke takwararta ta USM Algier ta Algaria da ci 2-1 a karawar da suka yi zagayen farko a filin wasa na garin Agege da ke jihar Lagos a Najeriya.

'Yan wasan Plateau United da ke rike da gambin gasar firimiyar Najeriya
'Yan wasan Plateau United da ke rike da gambin gasar firimiyar Najeriya Pulse.ng
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.