rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Wasanni
rss itunes

Hukumar Fenifoot zata samar da gidaje zuwa kungiyoyin Ligue a Nijar

Daga Abdoulaye Issa

A jamhuriyar Nijar hukumar kwallon kafa ta Fenifoot ta aiwatar da sabon tsari na samar da gidaje a matsayin Ofis zuwa kungiyoyin Ligue na kasar.

Sanarwa daga Shugaban hukumar Fenifoot Kanal Djibrilla Hima a wata ziyara da ya kai Maradi tareda ganawa da masu ruwa da tsaki a harakokin kwallon kafa na yankin.

A cikin shirin Duniyar wasanni tareda Abdoulaye Issa za ku ji irin ci gaba da aka samu a bangaren kwallon kafa dama shirin da hukumomin ke yi wajen karbar bakuncin gasar cin kofin Afrika na yan kasa da shekaru 20.

 

Kalubalen da ke gaban Najeriya yayin shirin tunkarar gasar cin kofin duniya

Gasar neman kofin zakarun Afirka a fagen Kwallon kafa na shekara ta 2018