rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Wasanni
rss itunes

shirin wasanni akan gasar ci kofin duniya a kasar Rasha

Daga Faruk Yabo

Dangane da wasar cin Kofin kwallon kafa ta Duniya da ake shirin farawa a kasar Rasha Ahmed Abba ya duba mana tarihingasar da kuma wasu muhimman abubuwan da suka shafi gasar.

Muhawara kan dalilan da suka jawo sauyi a kyautar gwarzon dan wasan kwallon duniya ta FIFA na bana

FIFA, ta bukaci maida Amadu Finik kan mukaminsa ko ta haifarwa kwallon Najeriya tarnaki

Nazari kan sabbin fuskokin da suka bayyana a gasar cin kofin duniya ta 2018

Hukumar FIFA ta yi gargadin dakatar da Najeriya daga harkokin wasanni