Isa ga babban shafi
Wasanni

NFF ta gudanar da zabe irinsa na farko cikin shekaru 60

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da sake zaben Amaju Pinnick a matsayin shugaban Hukumar Kwallon Kafar Najeriya wanda a karon farko kenan cikin sama da shekaru 60 da wani shugaban na NFF ke zarcewa a mukaminsa. Sai dai zaben na zuwa a yayin da wasu ke tantama kan ingancinsa biyo bayan kalubalantar sahihancin shugabancin Pinnick a kotu, ko da dai mahukuntan Najeriya sun nuna bangaren da suka karkata bayan Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya ta yi barazanar dakatar da kasar daga harkokin wasannin kwallon kafa.

A karon farko cikin sama da shekaru 60 an sake zaben Amaju Pinnick a matsayin shugaban hukumar kwallon kafar Najeriya
A karon farko cikin sama da shekaru 60 an sake zaben Amaju Pinnick a matsayin shugaban hukumar kwallon kafar Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde/File Photo Supplied by Action Images
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.