Isa ga babban shafi
Wasanni

Real Madrid na fuskantar koma baya mafi muni cikin shekaru 33

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci yayi nazari ne akan kalubalen da kungiyar Real Madrid ke fuskanta a kakar wasa ta bana, da kuma dalilan da suka haifarwa da kungiyar wannan jeri na rashin nasarori.

Dan wasan Real Madrid Karem Benzema da mai horar da kungiyar Julen Lopetegui, bayan rashin nasara a hannun Levante har gida da kwallaye 2-1.
Dan wasan Real Madrid Karem Benzema da mai horar da kungiyar Julen Lopetegui, bayan rashin nasara a hannun Levante har gida da kwallaye 2-1. REUTERS/Susana Vera
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.