Isa ga babban shafi
Wasanni

Shahararren dan kokuwar Nijar ya rasu

Shahrarren dan kokawar Jamhuriyar Nijar wanda ya yi zamani tsakanin shekarun 1970 zuwa 1980, Bala Dan Kado ya rasu jiya Talata a garin Matamaye da ke jihar Damagaram yana da shekaru 73 a duniya.

Marigayi Bala Dan Kado na Nijar
Marigayi Bala Dan Kado na Nijar RFI Hausa
Talla

Bala Dan Kado, shi ne ya lashe takobi tare da kasancewa Sarkin ‘yan kokawa a gasar da aka yi a shekarar 1981 a birnin Yamai.

Har ila yau Dan Kado, ya taka gagarumar rawa ta hanyyar wakiltar kasar ta Nijar a sauran wasanni na kasa da kasa, tare da kayar da shahrarrun ‘yan kokawar kasasr Senegal a cikin shekarun 1980.

Kasashen Nijar da Senegal na bai wa wasan kokuwa muhimmanci sosai, abinda ya sa suka yi fice nahiyar Afrika.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.