rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Wasanni Kwallon Kafa

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Barcelona na harin ribar Yuro miliyan daya

media
Soccer Football - La Liga Santander - FC Barcelona v Real Madrid - Camp Nou, Barcelona, Spain - May 6, 2018 Barcelona's Lionel Messi celebrates scoring their second goal REUTERS/Sergio Perez REUTERS/Sergio Perez

Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta ce ta tsara yadda za a a yi ta samu ribar tsabar kudi da ya kai Yuro biliyan daya a kakar wasa na 2019-2020.


Barcelona wacce ke cikin kungiyoyin da suka samu nasara a fannin kudin shiga a duniya, za ta warwaro wannan ribar ce a karshen wannan shekarar, wato sabanin hasashen da ta yi na shekarar 2021.

Tun daga kakar 2011-12 Barcelona ke samun riba, kuma tana sa ran samun karin kudin shiga duba da yadda kudaden da take kashewa kan albashi suka ragu.