rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Wasanni
rss itunes

Halin da ake ciki a Gasar Cin Kofin Duniya a Brazil

Daga Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya sake waiwayar wainar da ake tuyawa a Gasar Cin Kofin Duniya ta Matasa 'yan kasa da shekaru 17 da ke gudana a Brazil, inda  kasashe irinsu Najeriya da Brazil mai masaukin baki da Faransa da Angola da Senegal suka samu gurbi a zagaye na biyu na gasar. Shirin ya kuma duba kalubalen da ke gaban gasar firimiyar Najeriya a daidai lokacin da aka fara gudanar da ita a karshen mako. Kazalika za ku ji fashin bakin masana dangane da koma-bayan da Barcelona da Real Madrid ke fuskanta a kakar bana.

Sabon jadawalin hukumar FIFA kan mizanin kwarewar kasashe a fagen kwallo

Fifa na fatan hukumar CAF ta canza lokuta na shirya gasar Afrika

CAF ta fitar da jadawalin wasannin neman gurbin gasar cin kofin duniya

Muhimman abubuwan da suka faru a fagen kwallon kafa cikin shekarar 2019

UEFA za ta fitar da jadawalin gasar cin kofin zakarun Turai a yau

Nasarar lashe kyautar Ballon d'Or karo na 6 ga Messi ya haddasa cece-kuce

Ilahirin tawagogin kwallon kafar Najeriya sun fuskanci koma baya