rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Dandalin Siyasa
rss itunes

Matsalar kaucewa biyan haraji a Duniya

Daga Bashir Ibrahim Idris

Batun inganta tsarin haraji da inganta huldar kasuwanci su ne muhimman batutuwan da Birtaniya ta jagoranta a taron manyan kasashe 8 masu karfin Tattalin arzikin Duniya da suka hada da Amurka da Japan da Jamus da Faransa da Canada da kuma Rasha. Kaucewa biyan harajiĀ  matsala ce da ake fuskanta daga attajiran Turai. Shirin Duniyarmu A yau ya tattauna ne akan wannan matsalar ta kaucewa biyan haraji.

Majalisar Najeriya ta gayyaci Buhari don yi mata bayani kan tsaro

2019: Hankulan kasashen duniya sun karkata zuwa zabukan Najeriya