Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Ilimi Kyauta a Katsina

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken rayuwa ya yi bayani ne akan batun tsarin Ilimi kyauta da gwamnatin Jahar Katsina ta kaddamar shekaru bakwai da suka gabata. Shin ko kwalliya na biyan kudin sabulu? wadanne bangarori ne kuma ya kamata gwamnati ta mayar da hankali da ke bukatar kulawa? Wadannan sune batutuwan da Shirin ya mayar da hankali akai.

Daliban Makaranta a Jahar Katsina
Daliban Makaranta a Jahar Katsina woldfolio
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.