Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Gwamnan Jigawa Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar

Wallafawa ranar:

Bayan rantsar da sabbin shugabanni a Najeriya wadanda suka yi wa al’ummominsu alkawura a lokacin yakin neman zabe. Sashen Hausa na RFI, ya fara duba irin kokarin da wadannan shugabannin ke yi na ganin sun cika alkawuransu. A yau Nasirudden ya tattauna da sabon gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar.

Sabon Gwamnan Jigawa Alhaji Badaru Abubakar
Sabon Gwamnan Jigawa Alhaji Badaru Abubakar jigawastate.gov.ng
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.