rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
  • Palestinawa 22 hare-hare daga Israela ya kashe a Gaza.
  • Dan kunar bakin wake ya kashe mutun daya a ofishin 'yan sandan Indonesia

Ilimi Najeriya Sokoto

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Ilimin lisafi a Najeriya

media
taswirar Najeriya

Farfesa Aminu Alhaji Ibrahim daga jami'ar jihar Sokoto dake Najeriya ya tattauna da Awwal Janyau dangane da batun lisafi.

Lisafi ya kasance dai uwa ga fanonin ilimi da dama,kuma da dama daga dalaibai na kauracewa lisafi a makaranta.


Ma su lura dama sharhi kan batutuwa da suka shafi lisafi sun bayyanawa Awwal Janyau dalilen da suka haifar da haka,da kuma hanyoyin da ya dace a yi amfani da su domin kyautata wannan sashe a makaranta.