rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Kamaru Najeriya Nijar Chadi BOKO HARAM

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Mutane 7 ne suka rasa rayukansu a harin Kolofata da ke Kamaru

media
Taron jama'a a Kolafata na kasar Kamaru bayan da 'yan Boko Haram suka kai hari a 2015 AFP PHOTO / STRINGER

Majiyoyin tsaron kasar Kamaru sun tabbatar da mutuwar akalla mutane 20 sakamakon wasu hare-hare guda biyu da aka kai da bama-bamai a yankin Kolofata na arewacin kasar.


Kolofata da ke gaf da kan iyakar kasar da Najeriya, a can ne dubban ‘yan gudun hijirar yakin Boko Haram ke fakewa.

Wannan dai shi ne hari na farko da aka kai a garin cikin wannan wata na azumi, duk da cewa an saba kai hare-hare a yankin.