Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Masana a Nijar sun yi hasashen cewa za’a iya asarar kusan rabin yawan masarar

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan lokaci ya yi tattaki ne zuwa jamhuriyar Nijar domin jin halin da ake ciki, bayanda masana suka yi hasashen cewa za’a iya asarar kusan rabin yawan masarar da aka noma a kasar, sakamakon bullar wata tsutsa da ke jurewa magungunan kwari.

bullar wata tsutsa da ke jurewa magungunan kwari.
bullar wata tsutsa da ke jurewa magungunan kwari. Riccardo Gangale/Bloomberg via Getty Images
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.