rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Chadi Tattalin Arziki Idriss Deby Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Yajin aikin gama gari ya yi tasiri a chadi

media
Gwamnatin Shugaban kasar Chadi Idriss Déby na fuskantar matsalolin tattalin arziki Ludovic MARIN / AFP

Yajin aikin gama gari da ma'aikatan kasar Chadi suka soma tun ranar litinin sanadiyar rage musu albashi da alama yayi tasiri matuka kan harkokin yau da kullum. Ma'aikatun gwamnati kusan baki daya sun dakatar da aiki. Gamayyar 'yan kwadagon kasar tace sai gwamnati ta janye da ga  matakinta kafin  ma'aikata su dawo aiki. A saurari rahoton Wakilinmu na kasar Tidjani Moustapha Mahdi.


Yajin aikin gama gari a kasr chadi 01/02/2018 - Daga Tidjani Moustapha Mahdi Saurare