rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Wasanni
rss itunes

Hukumar CAF ta ziyarci jamhuriyar Nijar

Daga Abdoulaye Issa

A cikin wannan shirin za mu mayar da hankali zuwa gasar cin kofin Afrika na yan kasa da shekaru 20
da Nijar zata daukar nauyi daga 2 zuwa 17 ga watan Fabrairu na 2019 ,

Domin kawo gyara dama nuna goyan baya zuwa hukumomin Nijar Hukumar CAF ta aike da tawaga zuwa wasu jihohin Nijar.

 

Sabon jadawalin hukumar FIFA kan mizanin kwarewar kasashe a fagen kwallo

Fifa na fatan hukumar CAF ta canza lokuta na shirya gasar Afrika

CAF ta fitar da jadawalin wasannin neman gurbin gasar cin kofin duniya

Muhimman abubuwan da suka faru a fagen kwallon kafa cikin shekarar 2019

UEFA za ta fitar da jadawalin gasar cin kofin zakarun Turai a yau

Nasarar lashe kyautar Ballon d'Or karo na 6 ga Messi ya haddasa cece-kuce

Ilahirin tawagogin kwallon kafar Najeriya sun fuskanci koma baya