rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Mu Zagaya Duniya
rss itunes

Ganawar Donald Trump da Kim Jong Un a Vietnam

Daga Abdoulaye Issa

Shugaba Donald Trump na Amurka yace baya sauri wajen kulla yarjejeniya kwance damarar nukiliya da kasar Korea ta Arewa, yayin da suka cigaba da gudanar da taron su da shugaba Kim Jong Un a Hanoi dake Vietnam.

Shugabannin biyu wadanda a baya suka yi ta sukar juna, sun gudanar da taron su na biyu a cikin watanni 8.

Shugaban yace yana fatar ganawar ta bude kofar fahimtar juna da samun nasara.

 

Garba Aliyu Zaria ya duba wasu daga cikin manyan labaren mako.

Halin da ake ciki a New Zealand bayan ta'addancin da aka yiwa Musulmi

Halin da ake ciki kan shirin ficewar Birtaniya daga cikin kungiyar kasashen Turai

Birtaniya ta yi watsi da kiran sake kada kuri'ar zabin ficewarta daga EU

Firaministan Birtaniya ta lashi takobin fita daga Kungiyar Turai

Shugabannin kasashe na taron bikin cika shekaru 100 da kawo karshen yakin duniya na 1

Jami'an tsaron Amurka na bincike kan wanda da ya aika wasikun bam zuwa ga masu adawa da Donald Trump