Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Taron koli kan noma a Afrika

Wallafawa ranar:

Shirin rayuwarka muhallinka na wannan makon ya halarci taron koli kan harakar noma a nahiyar Afrika  wanda Najeriya ta karbi bakuncin sa a birnin Abuja.Nura Ado Suleiman  ya samu tattaunawa da masana harakar noma  a cikin shirin.

Wurraren noma Afrika
Wurraren noma Afrika Pixabay/Magdalenalena
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.