rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

"Yawan al'ummar Duniya zai kai biliyan 10 a 2050"

Wani bincike ya nuna cewar an samu karuwar haihuwa a kasashe masu tasowa, abinda ke nuna karuwar jama’a a duniya, yayin da kuma mata a kasashen dake da dukiya basa haihuwar isassun yaran da ake bukata. Binciken ya gano cewar, adadin mutanen dake duniya ya tashi daga biliyan 2 da miliyan 600 a shekarar 1950 zuwa biliyan 7 da miliyan 600 bara.