Isa ga babban shafi
Bankin Duniya

Bankin Duniya zai tallafa wa kasashen Masar da Tunisiya

Bankin Duniya ya sanar da baiwa kasashen Masar da Tunisia agajin Dala biliyan shida, dan farfado da tattalin arzikin kasahsensu, bayan juyin juya halin da ya yi awun gaba da shugabaninsu.Shugaban Bankin Robert Zoellick, ya ce za’ayi anfani da kudaden ne wajen farfado da tattalin arzkikin a karakshin mulkin demokradiya, da kasashen ke shirin komawa.Juyin juya halin kasar Tunisiya ya yi awaun gaba da gwamnatin Zine ABine Ben Ali, daga bisani kuma irin wannan juyin juya hali ya yi awun gaba da gwamnati Hosni Mubarak ta kasar Masar. 

Robert Zoellick shugaban Bankin Duniya
Robert Zoellick shugaban Bankin Duniya
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.