Isa ga babban shafi
Libya

An cafke Mutassim Ghaddafi na libya

Gwamnatin ‘yan Tawayen Libya ta sanar da cafke Mutassim daya daga cikin ‘yayan Kanal Gaddafi a gidansa dake birnin Sirte. Wani mai bada shawara ga Majalisar rikon kwaryar kasar, Abdulkarim Bizama, ya shaidawa kanfanin Dillancin labaran Faransa cewar, an mika shi daga Sirte zuwa Benghazi.Sai dai kuma kakakin gwamnatin ‘yan Tawayen bai tabbatar da kame Mutassim ba.Mutassim wanda Soja ne kuma likita an haife shi ne a shekarar 1975, ya taba rike mukamin mai bada shawara akan sha’anin tsaro, wanda kuma ke hamayya da Seiful Islam wajen kokarin haye kujerar mahaifinsu.  

Tutar kasar Libya
Tutar kasar Libya RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.