Sudan-Libya
Sudan ta taimakawa ‘Yantawayen Libya da makamai
Shugaban Kasar Sudan, Umar Hassan al Bashir, yace Gwamnatinsa ta taimakawa ‘Yan Tawayen kasar Libya da makamai wajen kifar da Gwamnatin Muammar Ghaddafi.Shugaban wanda ya bayyana haka a garin Kasala, yace kowa ya san rawar da Ghaddafi ya taka, wajen tashin hankalin da aka samu a Sudan, abinda ya sa suka bada taimakon makaman da aka yi amfani da su, wajen cim ma nasarar karbe ikon birnin Tripoli.
Wallafawa ranar: