Sudan
Kaddama ta karu tsakanin kasashen Sudan biyu
Gwamnatin kasar Sudan ta rufe kafar da Kasar Sudan ta Kudu ke bi da manta, domin sayarwa kasashen duniya, sakamakon takaddamar wasu kudaden da ba a biya ba.
Wallafawa ranar:
Talla
Ministan Mai na kasar Sudan Ali Ahmed Usman, ya fadawa manema labarai a Khartoum, cewa tun ranar 17 ga wannan watan.
Ya ce bayan da kasar Kudancin ta sami ‘yancin kanta. Kasar Sudan ta amince mata fitar da man ta, ta hanyar da aka saba, amma kuma sai suka gaza biyan wasu ‘yan kudade da aka nema daga garesu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu