Senegal
Shugaban Senegal Wade zai yi takara a shekara ta 2012
Shugaban kasar Senegal mai shekaru 85 Abdoulaye Wade, ne zai tsaya wa jama’iyyar mai mulki takarar shugabancin kasar, a zaben da za ayi a watan fabrairun shekara mai zuwa.
Wallafawa ranar:
Talla
Bayan wani taro na musamman, a yau juma’a, a birnin Dakar, jama’iyyar PDS ta tabbatar da shugaba Wade, a matsayin dan takarar ta.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu