Isa ga babban shafi
Tunisiya

Yau shekara daya da kifar da Gwamnatin Ben Ali a Tunisiya

A yau Asabar ake bukin cika shekara daya da kifar da gwamnatin tsohon shugaban kasar Tunisia, Zine El Abidine Ben Ali, da ya tsere zuwa Suadi Arabiya. Zanga zangar da da kifar da gwamnatin Ben ali, da ‘yan kasar suka faro, ta kuma afka wa kasashen Misrah da Libya.Ana sa ran shugaban kasar Algeria Abdelaziz Bouteflika da sarkin Qatar Sheikh Hamad bin Khalifa Al Thani za su halarci shagulgulan na yau.Shugaban kasar Moncef Marzouki zai yi afuwa ga fiye da fursunoni dubu 1, yayin bukin. 

Prime Ministan Tunisiya Moncef Marzouki
Prime Ministan Tunisiya Moncef Marzouki Reuters/Zoubeir Souissi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.