Isa ga babban shafi
AU

Shugabannin Afrika zasu gudanar da Taro a Benin

Wasu Shugabanin kasashen Afrika, zasu gudanar da wani taro gobe Assabar, a birnin Cotonou na Jamhuriyyar Benin, game da matsalar shugabancin da aka samu, a kungiyar kasashen Afrika ta AU, da ta hana su zaben shugaba.

Taron Addis-Abeba, a ranar 31 Janairu 2012. Jean Ping,  shugaban gudanarwar kungiyar AU da Thomas Boni Yayi, sabon shugaban kungiyar Tarayyar Afrika
Taron Addis-Abeba, a ranar 31 Janairu 2012. Jean Ping, shugaban gudanarwar kungiyar AU da Thomas Boni Yayi, sabon shugaban kungiyar Tarayyar Afrika © Reuters/Noor Khamis
Talla

Shugabanin da ake saran zasu halarci taron sun hada da Abdulaziz Boteflika da Alasane Ouattara da Meles Zenawi da Idris Deby da Jose Eduardo Dos Santos, tare da shugaban AU Boni Yayi.

Ana saran taron shugabanin ya cim ma yarjejeniya kan wanda za’a zaba shugaban kungiyar kasashen Afrika, tsakanin Jean Ping, da Nkosazana Zuma, a zaben watan Yuli.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.