Najeriya
Taron samar da Ruwan Sha na Duniya
Fiye da mutane miliyan 70 ne ke fama da matsalar ruwan Sha a Najeriya kuma mahukuntan kasar sun ce za su hada kai da kungiyoyin ci gaba domin samarwa al’ummar kasar tsabtacacen ruwan sha. Amma wasu suna ganin akwai gazawa daga bangaren Gwamnati, kamar yadda Kabir yusuf ya aiko da Rahoto daga Abuja.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoton Kabir Yusuf game da Ruwan Sha
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu