Isa ga babban shafi
Sudan ta Kudu

Shugaban Sudan ta kudu ya ragewa mataimakinsa ayyukansa

Baraka Tsakanin shugaban kasar Sudan ta kudu, Salva Kiir da mataimakinsa, Riak Machar ta dada fitowa fili, inda shugaban ya ragewa Machar wasu ayyukan da ya ke gabatarwa, kafin zaben da ake ganin za su fafata a tsakaninsu. Matakin ya biyo bayan shirin Machar na kalubalantar shugaban kasar, a zaben shugabancin Jam’iyar su da za’a yi.

Shugaban Sudan ta KuduSalva kiir
Shugaban Sudan ta KuduSalva kiir
Talla

Shugabanin biyu dai suna bangarorin da ke adawa da juna ne na SPLM tsakanin shekarar 1983 zuwa 2005, lokacin da aka kawo karshen yakin basasan Sudan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.