Masar
Ana zargin Morsi da yunkurin hana tuhumar wadanda suka ci zarafin jama’a a kasar
Wata kungiyar kwararu a kasar Masar, ta zargi shugaba Mohammed Morsi da dauke hankalin sa kan zarge zargen cin zarafin jama’a da aka yi a lokacin juyin juya halin kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Kungiyar da ta kunshi alkalai, jami’an tsaro, masu kare hakkin Bil Adama da kuma ‘Yan uwan wadanda aka ci zarafin su, ta gudanar da bincike akan lamarin inda ta mika rahotan ta ga shugaban kasar, amma yaki daukar mataki akai, duk da alkawarin da ya yiwa al’umar kasar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu