Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawar karshen mako. Matsalolin da ke da nasaba da rashin tsaro a Tarayyar Najeriya.
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
A shirin Tattaunawar Karshen Mako na wannan karo, Nasiruddeen Mohammed ya mayar da hankali ne kan batun matsalar rashin tsaro da sauran tashe-tashen hankulan da ake fama da su a Tarayyar Najeriya.