Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Mustafa Haruna Jakolo, Tsohon Sarkin Gwandu a Najeriya

Wallafawa ranar:

Bayan sakin Manjo Hamza Almustapha, babban Dogarin Tsohon shugaban Tarayyar Najeriya Janar Sani Abacha, yanzu haka ana ci gaba da bayyana ra'ayoyi mabambanta bayan Kotun Daukaka Kara da ke Lagos ta wanke shi daga zargin kisan Kudirat Abiola. Manjo Mustafa Haruna Jakolo, Dogarin Tsohon shugaban kasar Janar Muhammadu Buhari mai ritaya, kuma Tsohon Sarkin Gwandu, sannan daya daga cikin wadanda suka dauki dogon lokaci suna gwagwarmayar ganin an saki Manjo al Mustapha, ya bayyana wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal mahangarsa a game da sakin al Mustapha.

Tsohon Sarkin Gwamdu Mustapha Haruna Jokolo
Tsohon Sarkin Gwamdu Mustapha Haruna Jokolo Leadership Newspaper
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.