Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayin masu saurare game da bukin cika shekaru 95 na Mandela
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:38
Dubban mutanen Afrika ta kudu da kasashen duniya sun yi wa Nelson Mandela fatar samun sauki bayan tsohon sugaban na Afrika ta kudu ya cika shekaru 95 na haihuwa kwance a gadon Asibiti. Masu sauraren RFI Hausa sun bayyana ra'ayinsu game da Tsohon Shugaban na Afrika ta Kudu.